Labarai

Da dumi dumi Nuna Tsiraicin matan TikTok ya Sanya ana yinkurin rufe shi a Nigeria.

Wani labari da yake yawo a kafar sada zumun ta na rokon gwamnnatin Nigeria data bawa hukumar sadarwa damar dakatar da dandalin na TikTok kaman yadda aka Rufe dhafin Twitter.

Hakan ya biyo bayan yadda shafin ya zama tamkar gidan dambe kokuma wajen da mata zasu bawa hammata iska.

A kwannan na ne wani rikicin ya barke takanin wasu yan mata guda biyu Suddeenly da kuma Aisha Zakee. Sun fara rikici a junan su a kan yashin suna zagin juna dai abin ya wuce shafin ya dawo kowa yana farmakar kowa yayin da kowanne su suaki rigima da junan su.

Har wasu daga cikin manyan gidan jaridu zuka fara wallafa labarin kan batun.

Hakan yasa mutane suke rokon gwamnnatin data sa a dakatar da TikTok a Nigeria koda na wasu yan kwanakin ne.

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button