Labaran Kannywood

Kalli shirin Labarina Season 4 Episode 13 na wannan satin

Wannan shine shirin Labarina zango na 4 wanda da turanci ake kira season 4 kashi na 13 na kiransa da turanci episode 13.

Labarina shirine da ya samu jagorantar manya manyan jaruman masana’antar kannywood wanda hada da Nuhu abdullahi, nafisa abdullahi, maryam wazeery, teema yola,sarkin waka Rabiu Rikadawa, Abdallah amdaz da dai sauran.

Wanda ya samu shahararun masu bada labari da tsarawa da rubutawa da umurni a cikinsa, yan kallo yabawa wannan shiri mai dogon zango irin yadda ake buga chakwakiya tsakin su presido da Mahmoud da lukman wanda abun yana daukar yan kallo.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalli shirin Labarina season 4 episode 13.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button