Labaran Kannywood
Mansur Make Up wanda yake yiwa ‘yam Matan Kannywood kwalliya zai Angwance da tsaleliyar Budurwar sa

Kamar yadda kuka sani akwai wani mutumi wanda yake yiwa ‘yam matan kannywood kwalliya wanda ake kiran sa da masur Make Up.
A yau ne muka sani wasu zafafan hotunan su tare da budurwar sa wanda zai Angwance da ita, kamar tadda ya wallafa a shafin sa na sada zumunta instagram.
Ga hotunan a kasa domin ku kalla.