Advertising
Advertising
Labarai

Rigima ta sake barkewa tsakanin Suddenly da wani mutumi bayan ya fadi wata magana a kan ta

A cikin wata bidiyo da muka samu a yanzu daga Tashar “Dalatopnews” dake kan manhajar Youtube munga wannan shahararriyar budurwar ‘yar dandanlin TikTok wato Suddenly, inda take zagin wani mutumi sabida wata magana da yayi akan ta.

Advertising

Kamar yadda kuka sani har yanzu rigumar Suddenly ta wasu mata ‘yan TikTok bata kare ba inda a yanzu haka ita Suddenly din ta fasawa daya daga cikin ‘yam matan kai, wanda hakan ya kara tada kurar rigimar tasu.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji dalilin da yasa Suddenly take zagin wannan mutumin akan ya fadi wata magana akan ta.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Advertising
https://youtu.be/Tacn40nEY2g

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button