Advertising
Advertising
Labarai

Yanzu-Yanzu: Young Uztaz yayi magana akan rigimar Suddenly da wasu ‘yam Mata a dandalin TikTok

A karon farko Young Uztaz ya budewa su Suddenly wuta akan rigimar da suke a dandalin TikTok.

Advertising

Kamar yadda kuka sani har yanzu Suddenly tare da wasu ‘yam Mata suna cigaba da rigima wanda taki ci sannan kuma taki cinyewa, wanda har abin ya kai ga mutane sun fara yin magana akan rigimar tasu.

To a yanzu muka sami wata bidiyo daga Tashar “Kundin shahara” dake kan manhajar Youtube, inda suka wallafa bidiyon Young Uztaz yana magana akan Suddenly tare da ‘yam Matan da suke rigima tare.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji maganganun da Young Uztaz tak akan fadan Suddenly tare da wasu ‘yam Mata a dandalin TikTok.

Advertising

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button