Labaran Kannywood

An saki tallar wani Fim din Hausa wanda ake koyar da yadda ake jima’i a Hausa

Wani sabon Fim din Hausa da aka fitar a wannan karon wanda ake nuna yadda ake kwanciyat Jima’i a ciki bai kamata ace an yarjeea masu shirya wannan Fim din ba, sabida illar dake cikin sa.

An nuna tallar Fim din inda wata Mata take nuna yadda ake Jima’i a hausance Fim din mai suna “Maiamranta”, a cikin Fim din babu abin da ake nuna in banda lalata da rashin kunya.

A gaskiya bai kamata hukumar tace Fina-Finain Hausa ta amince a saku wannan Fim din ba, sabida gudun abin da zai faru.

Ga kadan daga cikin shirin Fim din nan a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button