Labaran Kannywood
Tallar maganin Mata da Jarumar Kannywood Umma Shehu take ya janyo mata cece-kuce
Kamar yadda kuka sani Jarumar Masana’antar Kannywood Umma Shehu ta fara tallar maganin Mata wanda hakan ya sa Jama’a suka fara mata cece-kuce kala-kala.
Advertising
Tallar maganin da Jaruma Umma Shehu take tana yiwa wata Mata ne mai suna Jarumar Mata wanda abubuwan da take fada a cikin tallar sun yi tsauri, wanda hakan yada Mutane suke ganin rashin dacewar tallar.
Ga cikekkiyar bidiyon nan dai a kasa domin kuji cikekken bayani akan tallar maganin da Jaruma Umma Shehu take.
Advertising
Advertising