Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Tsofin jaruman kannywood din da suka dawo Harkar 2021 bayan mutuwar Auren su.

An bayyana wasu fitattun Jaruman Kannywood din da suka saka dawo harkar fim a 2021 bayan mutuwar auren su.

Advertising

Kaman yadda kuka sani dai mukan kawo muku jaddawalin jaruman kannywood din da sukai wata bajinta ko kuma sukai wani abun kuzo mu gani.

haka zalika yau ma mun kawo muku jaruman Kannywood din da suka dawo Fim bayan auren su ya mutu kasan cewar hakan bata cika faruwa ba a masana’antar ta kannywood.

Zaku iya kallon wannan jarumai da kuma sunayen du da hotunan su a cikin wannan bidiyon.

Advertising
https://youtu.be/Ncqb9AyhoGk

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button