Wakokin Hausa
Umar M Shareef – ZUMA – Sterring Azima Gidan Badamasi – Deeni Yarima (Zakiru).

Fitaccen mawakin Hausa Umar M Shareef ya saki Bidiyon wata Sabuwar wakar sa mai taken suna “Zuma” Zan so ace masoya wannan mawaki sun saurari wannan waka.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef ZUMA. Zaka iya Download kokuma ka saurara domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Ku kasance da Hausadailynews.com dan samun zafafan wakokin hausa dama na duniya baki daya.