Labaran Kannywood

Yanzu yanzu jarumar kannywood Nafisa Abdullahi ta aike da wasika aje aikin fim din labarina.

Jarumar kannywood kuma jaruma mai tashe a cikin shirin nan mai dogon zango na labarina Nafisa Abdullahi ra turawa da mashiryan shirin fim din labarina wasikar aje aikin fim din.

kaman yadda kuka sani dai Nafisa Abdullahi ta kasance jaruam da ta kwana biyu a masana’antar kannywood kuma take kokari cikin aikin ta.

Jarumar ta danyi bacci a masana’antar kana daga bisani ta dawo aka fara daukar fim din labarina da ita inda akai zango hudu da ita kafin daga bisani ta aje aikin. zaku iya kallon cikaken dalilin a Bidiyon dake kasan wannan rubutun.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button