Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Da dumi dumi: Jarumar kannywood Hannatu Bashir takamu da cutar covid19 a kasar waje.

A Wani labari Mara Dadi damuke samu yanzu daga cikin masana’antar kannywood cewar wata jaruma kuma mai bada umarni maisuna Hannatu Bashir takamu da cutar covid19 a halin yanzu.

Advertising

Wannan labarin ya matukar tada hankalin jarumar acikin wani bidiyo datake bayani inda take fadin cewar a tunaninta indai Corona Takama mutum zaiji alamar ko ciwon Kai kokuma zazzabi Amman tace lafiyarta kalau kawai wai an gwadata ance Mata tanada Corona ne amma babu wani yanayi mara dadi da take ciki.

A dai Yanzu haka jarumar tana tsare inda aka ce za’a dauketa zuwa wajen da ake killace masu wannan cuta ta covid19. jarumar takara bayyana cewar yanzu Bayan kwana biyu za’a sake gwadata idan batadashi za’a saketa idan Kuma tana dauke da cutar za’aci gaba da ajjiyeta har sai ta samu lafiya.

Muna fatan Allah ya bata lafiya Ameen. Kucigaba da bibiyar mu dan samun ingantatun labarai.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button