Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jarumi Adam a zango ya taya Maimuna Matar Ali Nuhu murnar kara shekara

Ficaccan Jarumi kuma Mawaki a Masana’antar shirya Fina-Finan Hausa ta Kannywood Adam a zango ya taya matar maigidan sa Ali Nuhu murnar kara shekara, wato Maimuna.

Advertising

Alhamdulillah ana dai cigaba da kara samin jituwa da fashimtar juna tsakanin fitattun jarumai guda biyu 2 wato Ali Nuhu da Adam a zango.

Sanin kowa ne dai cewa, Adam a zango yana daya daga cikin yaran Ali Nuhu domin kuwa Adam a zango din ya sha fadar wannan magana a zahiri, da kuma wakoki cewa Ali Nuhu maigidan sa ne a Masana’antar Kannywood.

Domin kuji cikekken wannan labarin sai ku kalli bidiyon dake kasa wanda Tashar “Kundin shahara” dake kan manhajar Youtube ta wallafa.

Advertising

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button