Labarai
Yanzu-Yanzu: Sojojin Nageriya sunyi nasarar hallaka wani gawurcaccan dan bindiga
Yau da safe sojojin saman Najeriya suka kashe daya daga cikin manyan jagororin ‘Yan bindigar Zamfara. Alhaji Auta tare da mutanensa da dama.
Advertising
Fuskar Alhaji Auta kenan, Alhamdulillah hakika Mun fara sabuwar shekara 2022 da nasara.
Allah KA kara bawa JAMI’AN TSARONMU nasara akan wadannan azzalumai.
Advertising
Advertising