Wakokin Hausa
Ahmerdy – Yar Arewa
Fitaccen mawakin Hausa Ahmerdy ya saki Bidiyon wata Sabuwar wakar sa mai taken suna “Yar Arewa” Zan so ace masoya wannan mawaki sun saurari wannan waka.
Advertising
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kudanna Ahmerdy – Yar Arewa. Zaka iya Download kokuma ka saurara domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Ku kasance da Hausadailynews.com dan samun zafafan wakokin hausa dama na duniya baki daya.
Advertising