Labarai
Kalli yadda aka gudanar da jana’izar Alhaji Bashir Othman Tofa
Allahu Akbar duniya, Yadda aka gudanar da Jana’izar Dattijon arziki Alhaji Bashir Tofa,kamar yadda BBC Hausa suka dauki bidiyon yadda akayi har sallar Jana’izar sunyi hira da wasu manyan Kano yan siyasa kuma sunyi mishi Kyakkyawar sheda.
Advertising
Wanda ya samu dibin mutane sosai sun hallarci jana’izar dattijon arziki Alhaji Bashir tofa tsohon dan takar shugaban kasa.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.
Advertising
Advertising