Labaran Kannywood
Hamisu breaker ya kammala ginin katafaren gidansa.
Fitaccen mawakin hausa Hamisu Breaker yabkammala ginin katafaren gidansa wanda aka dau tsawan lokuta ana ginawa.
Advertising
Kaman yadda kuka sani Hamisu Breaker yana daya daga cikin jaruman Kannywood mafi shahara a masana’antar. kuma a yanzu haka ludayin sa na kan daho donin kuwa har yanzu yana daya daga cikin jarumai masu tashe.
Jarumin ya kammala ginin gidan nasa wanda gidan an kashe makudan kudade da ba kowa yasan iya adadin suba.
Zaku iya kallon Bidiyon cikin gidan a Bidiyon dayake kasan rubutun nan.
Advertising
Advertising