Labarai
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un: Allah ya yiwa Bashir Tofa rasuwa daya daga cikin dattawan Arewa
Allah ya yi wa Alhaji Bashir Othman Tofa rasuwa tsohon dan takarar shugabancin Najeriya a tutar jam’iyyar NRC sannan kuma daya daga cikin fitattun dattawa a Arewacin kasar Nageriya.
Advertising
Alhaji Bashir Tofa ya rasu ne a Asubahin ranar Litinin yana da shekara 74 a duniya bayan yayi fama da gajeriwar rashin lafiya.
Kamar yadda labarai24 ta ruwaito za’a sanar da lokaci da gurin da za’a yi jana’izar sa nan gaba kadan.
Muna rokon Allah yaji kan sa ya gafar ta masa mu kuma idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani ameen.
Advertising
Advertising