Labaran Wasanni
Jaruma Ummi Rahab tayiwa Lilin Baba zafafan kalamai a lokacin zagayowar ranar haihuwar sa

A wannan lokacin ne ficaccan mawakin nan Lilin Baba yake murnar zagayowar ranar haihuwar sa, wanda a tutance ake cewa “Happy Birthay“.
To sai dai ranar da ya wallafa hotunan murnar zagayowar ranar haihuwar tasa sai jarumar Masana’antar Kannywood Ummi Rahab tayi masa wasu kalamai irin na masoya masu ratsa zuciya.
Ga kalaman da ta masa a kasa.