Advertising
Advertising
Labarai

To fa: Yadda Wani Matashi Ya Kamu Da Son Matar Bello Turji.

Wani matashi mai suna Nura Salis ya bayyana cewa ya kamu da son matar gawurtaccen ɗan bindigar da ya addabi jihohin da suka hada da Zamfara, Sokoto, Katsina, Bello Turji tun lokacin da ya ga hotunan ta na suan yawo a kafofin sada zumunta na facebook.

Advertising

Matashin mai suna Nura ya ce ya kamu da matar dan tawaye Bello Turji tsananin kamuwa, domin tun lokacin da yaga hoton ta yaji cewar tabbas ya kamu da kaunar ta.

Saboda haka matashi Nura ya yi mata addu’a shiriya tare da fatan ganin ta dawo cikin gari don samun damar yin soyayya da irin su ba yan tawaye ba.

Muna so muji ra’ayin ku a wajen tsokaci dake kasa kan soyayyar wannan matashi.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button