Labarai
Yadda aka kusa a kona Sheikh Aminu Daurawa da ran sa san da suna gwagwarmayar da’awa a Kano

A cikin wata bidiyo da muka samu a yanzu daga Tashar “Tsakar gida” dake kan manhajar Youtube sun ji yadda Malamin addinin Musulinci Sheikh Aminu Daurawa yake bayani akan wani abu da ya faru da shi.
Sannan kuma a cikin bidiyon da zaku kalla a kasa zaku ji yadda Malamin yake bayani akan wasu mutane da suke neman yin mukabala da shi, har ma suka kusa cin mutuncin da.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kuji cikekken bayani daga bakin Malamin.