Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Allahu Akbar jarumi Ali Nuhu yayi magana mai rasta zuciya kan mutuwar Zainab Booth.

jarumin a masana’antar kannywood Kuma sarki acikin masana’antar Ali Nuhu yayi wata magana Mai taba zuciya akan Marigayiya Zainab booth wato mahaifiya ga jaruma Maryam booth da Amude booth dakuma Ramadan Boith.

Advertising

Zainab booth tsohuwar jaruma ce acikin masana’antar kannywood kafin rasuwarta tafito acikin Fina finai da dama Haka zalika an bayyana cewar ta taba rike wani babban matsayi a masana’antar kannywood kafin ta koma ga mahaliccin ta.

Cikin wani gajeran bidiyo da Jarumi Ali Nuhu ya wallafa a shafinsa na Instagram wani gajeran bidiyo dayake bayyana tarihin Rayuwar Marigayiya Zainab booth tunda lokacin datake da cikakkiyar lafiya har izuwa lokacin rashin lafiyarta izuwa lokacin Mutuwarta.

Anyi rashi babba a masana’antar domin kuwa mata ce wadda bata hayaniya da wani ko wata a Kannywood muna fata Allah ubangiji yaji kanta da Rahama Ameen.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button