Advertising
Advertising
Labarai

Dr. Sheikh Mansur Yelwa yayi Martani akan Fim din hausa da Arewa24 zata haska wanda ake koyar da Jima’i

Kamar yadda kuka sani Arewa24 sun fara tallar wani Fim mai suna Makaranta wanda ake koyar da Jima’i a cikin sa, inda Jama’a suka fara nuna rashin jin dadin su.

Advertising

Wanda har shahararran marubucin nan Datti Assalafy yayi magana akan Fim din kamar haka.

MANUFAR AREWA 24 YA FARA BAYYANA.

Sun fara tallen wani fitsaararren film wanda yake koyar da zallan ziina da lalaata da maadigo, da yadda budurwa maziinaciya zata kare kanta daga samun cikin sheege ko da tana gaban iyayenta, sunan film din Makaranta.

Advertising

Mun fada kuma zamu cigaba da fada, ku neesanta gidajenku da kallon Arewa 24 da duk wata kafa dake da alaka da su, imba haka ba da wahala kuyi alfahari da ‘ya’yanku ranar Hisabi.

Yaa Allah Ka amintar da mu daga al’amuran Yehudawan duniya”

Dr. Sheikh Mansur Yelwa yayi Martani akan Fim din hausa da ake koyar da Jima'i

Shine dr mansur isah yelwa ya nuna goyon bayansa akan maganar datti asslafy, Wannan gaskiya ne. Ina tare da kai anan. Allah Ya yi maka albarka, Allah Ka sa mutane suyi aiki da wannan nasiha.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button