Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jarumi Ali Nuhu yayi wata wallafa mai taba zuciya akan mutuwar Hajiya Zainab Booth wanda uwa ce ga Jaruma Maryam Booth

Jarumi Ali Nuhu yayi wata wallafa mai tafa zuciya ta tunawa da marigayiya Zainab Booth.

Advertising

Kamar yadda kuka sani Zainab Booth dai Jaruma ce a cikin Masana’antar Kannywood wanda Allah ya yi mata rasuwa bayan ta sha fama da doguwar rashin lafiya.

Hakika wannan baiwar Allah wato marigayiya Zaimab Booth tana daya daga cikin Mutanen da baza’a taba mantawa da su ba a cikin Masana’antar Kannywoos.

A safiyar ranar litinin ne Jarumi Ali Nuhu yayi wata wallafa mai taba zuciya akan marigayiyar, domin wasu makusantan ta ma zasu iya zubar da hawaye akan wallafa da Jarumi Ali Nuhu yayi.

Advertising

Ku kalli bidiyon dake kasa domin kuji wallafar da Jarumi Ali Nuhu yayi akan marigayi ya Zainab Booth.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button