Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Wata sabuwa Ummi Rahab ta bayyana Masayin Lilin Baba a Wajenta.

Wani saban al’amari tsakanin Ummi Rahab da mawakin Hausa Lillin Baba. Jarumar na kokarin kamuwa da son Mawakin bayan wasu alamu da suka fita.

Advertising

Wannan soyayyar ta biyo bayane da aka samu zazzafan rikici a tsakanin Ummi Rahab da Jarumi Adam A zango. Hakan ya bawa Ummi Rahab damar shaduwa da sauran jarumai da Furodusoshi da dama a masana’antar.

Anan ne jarumar ta hadu da mawaki Lillin Baba inda ya saka ta cikin fim dinsa mai suna “Wuff” da kuma wakarsa mai suna “Rigar So”

Daga nan ne alaka ta kara karfi da jarumin sai gashi tayi masa wasu zafafan kalamai ranan Birthday din sa. wanda hakan yasa ake tunanin jarumar ta fara soyyya dashi.

Advertising
https://www.instagram.com/p/CYMFRZ6oUcV/?utm_medium=copy_link

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button