Advertising
Advertising
Labarai

An kama matar da take shiga cikin daji da ‘yam mata tana kaiwa ‘yan bindiga suna lalata da su

Wata Mata ta bayyana yadda take kai wa ’yan bindiga ’yayan ta da ’yayan ’yan uwanta bayan da rundunar ’yan sanda ta musamman dakw yaki da ’yan fashin daji da ’yan ta’adda sun samu nasarar cafke ta tana tsaka da wannan aika-aika.

Advertising

Kamar yadda Aminiya ta ruwaito cewa, Matar tana yiwa ’yan bindigar safarar ’yan mata zuwa Dajin Galadimawa ana aikata alfasha da su.

Rundunar ’yan sandan ta IRT wadda Babban Sufeton ’yan Sandan Najeriya ya kafa, ta titsiye matar inda ta bayyana yadda son zuciya ya rufe mata idanu ta shiga wannan harka.

Ga cikekkiyar shirar da aka yi da Matar nan a kasa sai ku kalla domin kuji sauran bayani daga bakin ta.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button