Advertising
Advertising
Labarai

Karshen Dan ta’adda Bello Turji yazo yadda Sojoji suka ragargaji yaran sa

Bello turji wanda yana daya daga cikin manya-manyan ‘yan ta’addan Nageriya wanda suke yawan kaiwa hare-hare wasu yankuna a Arewacin kasar shi da yaran sa.

Advertising

Wani mutumi mai suna Ahmad Abdulrazak wanda yaran Bello turji suka sace a hanyar Kaura Namoda zuwa Sabon Birni ya bayyana cewa, sun sha bakar wuya a hannun Turji.

A wata hira da mutumin ya yi da tashar Mai Biredi TV ta Youtube ya bayyana cewa, ya shafe kwana talatin da biyu 32 a hannun masu garkuwar amma duk tsawon wadannan kwanakin bai samu ganin uban gayyar ba wato Bello Turji.

Domin kuji cikekken labari zaku iya kallon bidiyon dake aksa.

Advertising
https://youtu.be/yIb-Zga2m_U

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button