Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Shigar banza da jaruma Nafisat Abdullahi ta janyo cece kuce a kannywood.

Fitacciyar jarumar kannywood Nafisat Abdullahi Wanda take fitowa acikin Shirin labarina a matsayin Sumayya ta bayyana wasu hotunanta dasuka janyo magana a Kannywood.

Advertising

Nafisat Abdullahi tana daya daga cikin manyan jarumai Mata acikin masana’antar kannywood Wanda akeji dasu sakamakon irin Rawar da suke takawa ayyuka masu kyau a duk lokacin da ake daukar Shirin fina finai.

Saidai bayyanar hotunan jarumar yasa wasu daga cikin masoyanta sun nuna rashin jindadinsu dan gane da hotunan tareda Bata shawarar yakamata ta goge hotunan domin sun bayyana tsaraicinta a fili.

Amma sai dai duk da jan hankalin da masiyanta sukai hakan besa jarumar ta cire hotunan ba.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button