Labaran Kannywood

Shugaban hukumar tace Fina-Finan Hausa Isma’ila na Abba Afakallah yayi martani akan Fin din da za’a haska na koyar da jima’i

har yanzu dai ana cigaba da magana akan sabon Fim din da Arewa24 zata haska wanda ake koyawa Maza da Mata yadda ake jima’a a Hausance.

To a yanzu ma shugaban hukumar tace Fina-Finan Hausa Isma’ila na Abba Afakallah ya sha alwashin cewa, sai an hukunta mutanen da suka shirya wannnan Fim din.

Idan har kuma mutanen da suka shirya fim din sun kasan ce ba ‘yan Jihar Kano bane to tabbas hukumar zata hukunta duk wanda aka kama da laifin tura Fim din.

Isma’ila na Abba ya fadi cewa, an fitar da Fim din ne ba bisa ka’ida ba wanda dole ne a dauki babban mataki ana wadan nan mutanen.

Ku kalli bidiyon dake kasa domin kuji cikekken labari.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button