Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Wani katafaren gida da akace na Hajiya nafisa a shirin Izzar so ne.

Fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood Aisha Najamu wadda ake mata lakabi da Hajiya Nafisa a cikin shirin nan mai dogon zango na Izzar so wanda nura Mustapha waye yake bada Umarni.

Advertising

Wani labari da yake yawo akan wani gida da ake wallafawa a kafar sada zumunta ana cewa na jarumar ne an sami garskiyar lamarin domin kuwa gidan da ake yawo dashi ana cewa nata ne ba haka bane. Gidan jarumar kannywood ne Hannatu Bashir hanan.

wannan shine Bidiyon da aka ringa wallafawa na gidan. ku cigaba da bibiyar mu don samun zafafan labarai.

https://youtu.be/GMCtyp_tbTw

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button