Labaran Kannywood
Daraktan shirin Labarina Malam Aminu Saira ya fitar da wata sanarwa akan cigaba da shirin Labarina
Ficaccan Daraktan shirin Labarina mai dogon zabgo wanda yake zuwa muku a duk sati, Malam Aminu Saira, ya fitar da wata sanarwa a shafin sa na sada zumunta Instagram akan shirin Labarina.
Advertising
Ga yadda sanarwar tasa ta fara kamar haka.
“SANARWA! SANARWA! SANARWA!
Daga Kamfanin @sairamoviestv game da Shirin #LABARINA Series. Muna Baku Hakuri, Muna kuma Godiya gare ku Masoya🙏 Allah ya bar zumunci.
Sannan zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji sauran bayani daga bakin Ficaccan Daraktan Malam Aminu Saira.
Advertising
Advertising