Labaran Kannywood
Karon farko Sabira Gidan Badamasi ta bayyana cikaken sirin da mutane basu sani ba a kanta.
Jarumar kannywood Hauwa Garba Wanda akafi sani da Ya Auta kokuma ace sabira acikin Shirin Gidan Badamasi da gisan talabijin na Arewa24 ke haskawa ta bayyana fuskarta a Karon farko.
Sabira Gidan Badamasi dai tsohuwar jaruma ce acikin masana’antar kannywood Haka kuma tafito acikin Fina finai daban daban na barkwanci.
A cikin wata Hira da gidan jaridar BBC Hausa sukayi da jarumar tafadi yadda akayi tashiga harkar Fina finan Hausa Dakuma irin alakar datake tsakaninta da Marigayi Rabilu Musa Ibro.
Acikin hirar jarumar ta bayyana wani boyayen sirri tsakanin ta da marigayi Rabilu Musa Ibro, ku kalli hirar tundaga farko har karshe dan jin wannan abin mamaki.