Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Mashiryin fim din labarina Malan Aminu Sera yayi jawabi kan dakatar da shirin a wannan lokaci.

Ga Duk Wani makallacin shirin labarina ya nuna halin Rashin Jin Dadi dangane aka. shirin na labarina wanda dalilin haka ne yasa Daraktan yay magana.

Advertising

A yanzu Babu wani Shirin mai dogon zango Wanda yakeda dumbin masoya kamar Shirin labarina. Haka yasa mutane sukaita nuna rashin Jin dadinsu tareda tambayar yaushe Shirin zaidawo garesu domin cigaba da kallon shirin.

Malan Aminu Sera ya fitarr da wannan sanarwa ne a daren jiya domin makallan ta shirin su san meyake wakana a game da fim din. Zaku iya kallon wannan sanar wa a kasan wannan rubutun.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button