Labarai
Wani yaro ya bayyana yadda bello turji yake koya masu halaka mutane.

Bidiyon wani yaro da yake bayyana yadda Bello Turji yake koya masa halaka mutane bayan da jami’an tsaro suka kamashi.
kalli wani video da aka dauki yaron yanayin cikakken jawabi akan yadda Wadannan mutane suke koyar da su dubarun taaddanci.
ku cigaba da bibiyar shafin mu dan samun ingantatun labarai da wakokin hausa.