Advertising
Advertising
Labarai

Masha Allah: Kalli hotunan wasu matasan yara Abdulkadir da Budurwar sa Hanifa wanda za’a daura musu aure nan gaba kadan

A yau ne muka sami wani labari akan wasu matasan yara Namiji da Mace inda muka ga an wallafa hotunan su irin hotunan da ake dauka kafin aure wato “Pree Wedding Picture”.

Advertising

Matashin Abdulkadir da Zankadediyar Budurwar sa mai suna Hanifa zasu yi aure a ranar 08/01/22 mai zuwa.

Ga hotunan nasu a kasa domin ku kalla.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button