Labarai
Rayuwa kenan: Kalli yadda aka gudanar da jana’izar Sheikh Ahmad Bamba Kala Haddasana a Jihar Kano
A yanzu ne muka sami bidiyon yadda aka yi jana’izar Sheikh Ahmad Bamba Kala Haddasana dake Jihar Kano.
Tashar “Gaskiya24 Tv dake kan manhajar Youtube su suka wallafa bidiyon, zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga yadda aka gudanar da jana’izar Sheikh Ahmad Bamba Kala Haddasana.