Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

A karon farko Isma’il Na’abba Afakallah yayi magana kan rashin lafiyar maryam Yahaya.

Ismail Na’abba Afakallah shine sukaban tace fina finai a masana’antar kannywood da gwamnatin kano ta dora shima yayi magana kan rashin lafiyar da jaruma maryam Yahaya keyi.

Advertising

Maryam Yahaya na fama da matsananciyar rashin lpy wadda har akai tunanin asiri akai mata amma daga baya jarumar tace taifod da maleriya ce. daga baya uwar marayi ta dau nawinta aka kaita wani asibiti dake abuja.

amma yanzu haka jarumar ta samu sauki tana kokarin dawowa harkar fina finan ta kaman yadda ta saba.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button