Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Rikicin Yan matan Tiktok Haduwar Sadiya haruna da suddenly.

kwanakin baya Abubuwa marasa Dadi suka ringa faruwa a shafin sada zumunta na tiktok Inda wasu daga cikin matan arewacin Najeriya Suka Maida shafin wajan rigima da zage zage.

Advertising

Yayin da wasu Mata guda biyu da suka shahara a shafin Aisha Zaki da Suddenly sukai ta danbarwa a tsakanin su. inda rikici ya hada su har ta kai da zub da jini a tsakanin su. Wanda hakan yayi sanadiyyar garzayawa izuwa ofishin Yan sandan Jahar Kano domin Neman maslaha tsakanin Yan matan biyu.

Saidai ayau daya daga cikin Wanda akayi rikicin da ita wato suddenly tafito tayi wata magana inda tace ita yanzu insha Allah tadainayin fada da Kowa a tiktok sabida uwar dakinta sadiya Haruna tayi Mata fada sosai. Dan Haka ita yanzu tadaina fada kaman yadda zakuji daga bakinta a wannan Bidiyon.

https://youtu.be/Uf8-LMyl0OY

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button