Yadda wani matashi ya zaki Daraktan Labarina Malan Aminu Sera akan cire sumayya acikin shirin.
Labarina shiri ne mai dogon zango da gidan talabijin din arewa24 ke haskawa wanda kamfanin Sera movies ke yi karkashin jagorancin Aminu sera. Bayan cire sumayya a cikin film dinnan mai dogon zango na labarina ake ta samun magan ganu marasa dadi daga bakin makallata shirin ta sahfin daraktan.
Sai dai har izuwa yanzu daraktan Shirin Mal Aminu Saira bai bayyana jarumar dazata maye gurbin Nafisat Abdullahi acikin Shirin ba duk da kuwa akwai manyan jaruman kannywood da ake tunanin cewar zasu iya maye gurbin jarumar kamarsu Aisha Tsamiya, Aysher Humairah da Fati Washa.
Saidai wani rahoto daga tashar hausajoint sun bayyana cewar wani matashi ya kundumawa daraktan Shirin labarina zagi wato Mal Aminu Saira kan ficewar Sumayya daga cikin Shirin, gadai cikakken rahoton bidiyon.