Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Masha Allah: Kalli yadda aka gudanar da bikin wasu Tagwaye wanda suka auri ‘Yam Mata Tagwaye

Idan bazaku manta ba a kwanakin baya da suka gabata mun kawo labarin wasu Tagwaye biyu wanda zasu aure Mata suma Tagwaye, wanda har muka nuna muku hotunan su da kuma cewa nan gaba kadan za’a gudanar da auren nasu.

Advertising

To a yau ne muka sami wani labarin cewa an gudanar da shaglin bikin aute Tagwayen tare da ‘Yam Matan nasu Tagwaye, inda muka sami wallafar kyawawan hotunan auren nasu.

Tagwayen wanda sun shahara wajen wakokin Hausa hip hop sun zama Angwance inda kuma abin ban sha’awa sunka samu Mata tagwaye suka aura.

Ga kyawawan hotunan auren nasu nan a kasa domin ku kalla.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button