Labaran Kannywood

Wata Jaruma mai suna Intisar ta aika zazzafan martani ga masu yin garkuwa da mutane

Wata Jaruma mai suna Intisar wanda ba kowa ne ya san ta ba ta aikawa masu garkuwa da mutane wani zazzafan martani har ma tace fadin cewa ita bata jin tsoron su.

A wani faifai bidiyo da muka samu a yanzu daga tashar “Kundin shahara” na manhajar Youtube, munga Jarumar tana fadin wasu magangamu akan masu garkuwa da mutanen.

Jarumar tayi karfin tun har ta iya bayyana a cikin bidiyon take fadin abin da ta ga bama ga ‘yan ta’addan da suke garkuwa da mutane, domin kuwa ba kowa ne zai iya bayyana a cikin bidiyo yana fadin abin da Jarumar take fada ba.

Domin kuji abin da Jaruma Intisar take fada akan masu garkuwa da mutane sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button