Labaran Kannywood
Yadda Nazir Sarkin Waka yake wasa da $Daloli kamar Naira tare da ‘Yayan sa
A cikin wata bidiyo da muka sami wanda Tashar “Tsakar gida” ta kan Youtube ta wallafa, munga Mawaki Nazir M Ahmad wanda aka fi sani da Sarkin Waka yana wasa da $Daloli tare da ‘Yayan sa.
A cikin bidiyon zaku ga yadda Sarkin Waka yake wasa da $Daloli kamar Naira.
Ga bidiyon nan domin ku kalla.