Advertising
Advertising
Labarai

Yanz-Yanzu: Jami’an tsaro sun kama Zayyanu Kagara daya daga cikin yaran shahararran dan ta’adda Bello Turji

Daya daga cikin yaran shahararran dan ta’adda Bello Turji mai suna Zayyanu Kagara ya shiga hannun Jami’an tsaro.

Advertising

A cikin bidiyon da zaku kalla a kasa zakuji yadda Zayyanu Kagara yake bayani, inda yake bayanin nasa akan aika-aikar da suke aikatawa tare da shahararran dan ta’addan Bello Turji.

Mun sami wannan bidiyon ne daga wata tashar akan manhajar Youtube mai suna “Mai Biredi Tv”, inda aka zanta da Zayyanu Kagara sannan kuma ya yi cikekken bayani akan abin da suke ta’addancin da suke aikatawa.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Advertising
https://youtu.be/d5gWiS8Le1w

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button