Labaran Kannywood
An bayyana dalilin da yasa Jaruman Kannywood suka zabi A, A Zaura a matsayin Gwamnan Jihar Kano a gone

Kamar yadda kuka sani a kwanakin bayan mun kawo muku labarin cewa, Jaruman Masana’antar Kannywood sun goyi bayan A, A Zaura a matsayin wanda zai zama Gwamnan gobe a Jihar Kano.
To a yau ma mun sami wani labari daga Tashar manhajar Youtube mai suna “Kundin shahara”, inda muka sami labarin wasu makasudan abin da yasa ilahirin Jaruman Kannywood suka tantance A, A Zaura a matsayin Gwamnan gobe a Jihar Kano.
A cikin bidiyon da zaku kalla a kasa zaku ji dalilin da yasa Jaruman Masana’antar Kannywood din suka zabi A, A Zaura a matsayin wanda suke bukatar ya zama Gwamnan Jihar Kano.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kuji makasudin abin da yasa Jaruman Kamnywood suka zabi A, A Zaura a matsayin Gwamnan Jihar Kano a gobe.