Labaran Kannywood

An bayyana Daraktotin Masana’antar Kannywood wanda suka shahara a shakarar 2021(Top Directors 2021)

Kamar yadda kuka sani ako wace shekara ana tantancewa Daraktotin da suka fi shahara a Masana’antar shirya Fina-Finan Hausa ta Kannywood, wanda a yanzu haka ma an tantance Daraktotin da suka fi shahara a shekarar 2021.

1. Ali Nuhu shine na farko da a shekarar 2021 da kuma fina finansa kamar haka-Zainabu Abu, Sarki 10 Zamani 10, Tsakanin Mu.

2. Ali Gumzak wanda shine yazo na biyu a wannan shekara inda Fina-Finan sa biyu na samu karbuwa kamar haka:- Kayi Nayi, Makota.

3. Sheikh Alolo shine yazo na ukku wanda da fin din Fanan da shima karshen shekarar yayi suna.

4. bature zambuk shine na hudu da Fim dina sa mai suna – Avenger.

5. Hafiz bello wanda shima har yanzu ba’a barshi a baya ba da sunan fim dinsa ma syna – Hikima.

Duk da kasancewar Director Ali Gumzak ne ya bada fin din daya fi kowanne tara kudi a sinima (Biggest grosser of the year) amma slot din na biyu zuwa na hudu duka director Ali Nuhu ya mamaye.

Akwai abin da ake kira “consistency” a harkar Boxoffice, wato yin nasara akai akai. Consistency da DIRECTOR ALI NUHU ya bayar wannan shekarar da Kuma Total collections na Films dinsa ya wuce na kowa shine hujjar daya sa ya dare kujerar na daya.

Jinjina ta musamman ga Director Sheikh Isa Alolo, Special mention to Director HAFIZU BELLO, the only Director with Critical & Commercial Success. Even though his movie is underperform but is manage to join #1MillionNairaClub.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button