Labaran Kannywood

Bayyanar wasu sabbin hotunan Jaruma Rahama Sadau da wani Mutumi ya janyo mata cece-kuce

Har yanzu dai Rahama Sadau tana cigaba da wallafa hotunan da suke janyo mata cece-kuce buda da yadda take shigar da ta sabawa addinin musulinci.

To a jiya ne wani shafin sbada zumunta na Maryam Wazeery Photo suka wallafa sabbin hotunan Rahama Sadau sanye da wasu kaya a jikin ta wanda suka janyo mata cece-kuce.

Amma buda da yadda aka dauki hoton Rahama Sadau da wani Mutumi hakan yana nuna cewa, wajan daukar sabon shirin Fim ne.

Wanda nan take Jama’a suka fara tofa albarkacin bakin su akan sabbin hotunan da Rahama Sadau ta dauka tare da wani Mutumi.

Ga hotunan a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button