Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Cece-kuce ya sake barkewa akan bidiyon da Nazir Sarkin waka ya wallafa yana wasa da $Daloli shi da ‘Yayan sa

har yanzu dai mutane suna cigaba da maganganu akan bidiyon da mawaki Nazir M Ahmad wato Sarkin Waka ya wallafa yana wasa da $Daloli tare da ‘yayan sa.

Advertising

Maganganun sun fara ne kamar haka.

Sarki. A yadda muka sanka, da hankali, ilimi, da tunani be kamata kayi haka ba. Hakan dabi’an wasu yaran masu kudine marar tarbiyya wadanda basu san zapn kundinba. Kuma se gashi kana koyawa iyalenka.

Hakika wasa da iyalii nada dadi, kyau da gwanin sha’awa, amma ba wasa da kudiba (Sarki). May it be first last and final. Fatan alkhairi ga wanan channel da al-umma baki daya.

Advertising

Ina mika ta’aziyana ga yan uwa Muslims in general, na rashi da mukayi na (MLM.DR. AHMAD BUK’ حدثنا’ Allah SWT ya gafarta masa ya masa rahma, ya sanya haske, ni’ima, da farinciki a ma kwancinsa da dukkan al-umman musulmae baki daya. وسلا م عليكم.

Naxeef Yaksard tace: Mashaa Allah, Sarkin Waka. Haka Ake so, a su a jika, a yi Wasa da dariya da su. Ko da duwatsu ma yiye dede wasan. They will grow with love and affection amongst themselves and they will love and remember you throughout their lives. Allah Ya Raya, Ya Dayyaba, Ya musu albarka. Duk da shauran Yaran Alumah Manzo (SAW).

Zainab Nuhu tace: Allah ya bada lfy dan Allah yaya Umar a mika min sakon gaisuwa zuwa sarki dan abin ya birgani sosai wly naji daɗi har cikin raina.

Abdul Moumin Maza Baban Halid yace: Inason mutum mai wasa da iyalinsa, rana ta farko a duniyar nan danaji Sarkin waqa ya burgeni.

Shamsudeen Haruna yace: Aduka sadaka na kaiwa marayu ba adun ga nunawa adu niyba.

Fatima Musa Abdullahi tace: Wlh sai yanzu nasan baka da wayo wlh kuma baka aiki da hankalinki wlh.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button