Advertising
Advertising
Labarai

Jami’ar Yusuf maitama sule sun dakatar da jarabawa sakamakon yahin aikin yan adaidaita.

Jami’ar Yusuf maitama sule dake jihar kano ta dakatar da jarabawar da zasu gudanar yau sakamakon yajin aikin da yan adaidaita ke yi.

Advertising

makarantar ta dau wannan matakin dakatar da jarabawar ne tun a jiya bayan da ta tabbatar da mashu adaidaita zasi yajin aiki.

An sami wannan sanar wa ne daga bakin shugaban kwamitin jarabawa makarantar Dr. ya’u Datti ya fitar da sanarwar a ranar Lahadi.

Rahotanni sun bada cewar tun kwana uku da suka wuce yan adaidaita suka raba takardun yajin aiki kan nuna rashin jin dadinsu a kan sabunta takardu da hukumar KAROTA tace zasuyi.

Advertising

Tun a yammajin jiya Lahadi suka fara saka ganyaye jikin mashinan nasu.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button