Labarai

Oh Young-soo Daraktan shirin Squid Game da Amurka ya yi nasarar lashe kyautar “best supporting actor Golden Globe”

Wasu daga cikin ku sun san wani Fim wanda aka shirya shi a kasar Amurka mai suna Squid Game, wanda shirin ya dauki hankulan al’umma da dama kama da Amurka har nan gida Nageriya.

Mutumin da ya shirya wannan Fim din na Squid Game mai suna, South Korean movie star, O Yeong-su, wanda ya buga lamba ta daya 001 a gasar shirin mai dogon zango Squid Game, ya lashe kyautar Golden Globe Award.

O Yeong-su yana da shekara 77 a Duniya wanda a yanzu ya kafa tarihi inda yazo Jarumi na farko wanda ya lashe gwarzon shekara a korean actor a gasar The Golden globe award.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button