Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yadda Jaruman Kannywood suka gwangwaje a wajan bikin mai taimakawa Abdul Amart mai kwashewa Mahmoud Abnur

A ckin wata bidiyo da muka samu daga tashar “Tsakar gida” dake kan manhajar Youtube munga yadda Jaruman Masana’antar Kannywood Maza da Mata suna gwangwajewa a wajan bikin mai taimakawa Abdul Amart mai kwashewa Mahmoud Abnur.

Advertising

Gaba dayan Jaruman na Kannywood sun yi dandanzo tare da nuna murna ga auren mai taimakawa Abdul Amart mai kwashewa Mahmoud Abnur.

Inda aka sha Dinner tare da daukan kyawawan hotunan da suka dauki hankulan Jama’a, sai ku kalli bidiyon dake kasa domin kuga yadda aka gudanar da shagalin bikin na mai taimakawa Abdul Amart mai kwashewa Mahmoud Abnur.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button