Labaran Kannywood

Ali jita a matsayin Gwamnan jihar kano cewar Rahama Sadau.

An fara fitar da hotunan shahararren mawakin hausa Ali jita a matsayin Gwamnan jihar kano a shekar dubu biyu da ashirin da uku.

A yanzu yanzu jarumar kannywood Rahama Sadau ta wallafa hoton jarumi ali jita a matsayin dan takarar gwamma a shekarar 2023. Inda jarumar take cewa Abu a gidan mu.

Jim kadan bayan wallafa wannan hoto masoyan jarumar da jarumin suka fara tofa albarkacin bakin su a game da wanan hoto Inda wasu suke fatan Alkhari wasu kuma suna cewa bazasu zabi dan wasan kwaikwayo a matsayin Gwamna ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button